Jihar Kano
Gwamnan Kano ya ce azarbabin Abba Kabir Yusuf ya nuna bai san inda ya dosa ba. Abba Gida Gida ya yi wa Abdullahi Ganduje raddi duk da bai jin dadin katsalandan.
Abdullahi Ganduje, gwamnan jihar Kano ya kafa babban kwamiti mai mambobi 17 na mika mulki ga gwamnatin Abba Kabir Yusuf mai jiran gado, SSG na jagoran kwamitin.
Masarautar Kano ta yi sabbin nade-naden da ka iya kawo sauyi a masarautar. An yi sabbin nade-nade da kuma sauyin mukamai a wurare daban-daban a masarautar.
Shugaban jam'iyyar NNPP na kasa ya bayyana yin murabus daga kujerarsa saboda wasu dalilai da suka gindaya. Ya yi hakan ne bayan da NNPP ta fadi zaben bana.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Kano ta bayyana matsayarta game da sakamakon zaben gwamnan jihar, inda tace dole ta dauki mataki game da sakamakon na bana.
Abba Kabir Yusuf, zababben gwamnan jihar Kano ya ce ba zai biya duk wani bashin da Gwamna Abdullahi Ganduje, mai barin gado ya ciwo wa jihar Kano bayan zabe ba.
Gwamnan Kano, Dakta Abdullahi Ganduje, ya sake maida martani ga zababben gwamnan jihar, Abba Gida-Gida, bayan ya shawarci a daina baiwa gwamnatin Kano ba shi.
Abba Kabir Yusuf ya nada kwamitin da zai yi aikin karbar mulki daga hannun Abdullahi Umar Ganduje. Abdullahi Baffa Bichi shi ne shugaban kwamitin na mutum 65.
Rahoton da muke samu daga jihar Kano ya bayyana yadda hukumar Hisbah ta lalata tulin barasa da aka shigo da ita Kano, inda hukumar ta yi bayani kan dokokinta.
Jihar Kano
Samu kari