Jihar Kano
Dazu aka ji Sunusi Bature Dawakin-Tofa ya zama Sakataren yada labarai na Abba Kabir Yusuf. Dawakin-Tofa ya yi aiki da FCDO, USAID, Melinda Gates da sauransu.
Tun Bayan da Dr Nasiru Yusuf Gawuna Ya Taya Abba Gida Murnar Lashe Zabe Aketa Samun Mutane na Maida Martani Yadda Mutane Sukayi Mamakin Yadda Gawuna Ya Taya
Tsohon ɗan takarar shugaban matasan jam'iyyar APC, Ahmed Abba Ɗangata, ya ce rigingimun cikin gida ne ummuƙ haba isin kwace mulki hannun jam'iyyar APC a Kano.
Dan Chinan da ake zargi da kashe budurwarsa a jihar Kano ya amsa laifinsa, inda yace da kansa ya kashe Ummita yayin da ya farde ta da wuka ta mutu har lahira.
Zababben Gwamnan jihar Kano a NNPP ya ce iyalinsa ba za su shiga harkar shugabancin jama’a ba. Abba Gida Gida yana so Nasiru Yusuf Gawuna ya dauki kaddara.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta kammala shiri tsaf domin gabatarwa zababben gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf takardar shaidar cin zabensa a yau.
Fitaccen jarumin nan kuma bai wasan barkwanci watau, Ali Muhammed Idris Artwork, wanda ya fi shahara da Maɗagwa l ya ce asiri aka masa a siyasar jihar Kano
Rundunar ƴan sandan jihar Kano tayi ƙarin haske kan tuhumar kisan kai da ake yiwa Alhassan Ado Doguwa, shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai ta Najeriya.
Yusuf Haruna, fitaccen jarumi, mai wasan barkwanci kuma mawaki a Kannywood da aka fi sani da Baban Chinedu ya ce ba hannun Kwankwaso a harin da aka kai masa.
Jihar Kano
Samu kari