Jihar Kano
Za a ji cewa shugabannin APC ba su yarda Abdullahi Ganduje ya canji Abdullahi Adamu a NWC ba. Har wasu da ke rike da mukamai a jam’iyya ba su boye adawarsu ba.
Tun bayan murabus na Sanata Abdullahi Adamu, jam'iyyar APC ke faman neman wanda zai maye gurbinsa, Tsohon gwamna Ganduje da Almakura na cikin masu neman kujerar
Mummunar gobara ta tashi a kasuwar Rimi da ke jihar Kano a daren ranar Laraba, 19 ga watan Yuli inda aka yi asarar dukiya. Shaguna guda 10 ne suka kone kurmus.
Kungiyar C3GR ta bukaci Shugaba Tinubu da kakakin majalisa, Abbas Tajudden da kada su ba wa Abdullahi Ganduje da Ado Doguwa mukamai saboda zargin da ke kansu.
A Kano, a auren zaurawan da gwamnatin Abba Kabir Yusuf za tayi, mata su na harin auren Sanata Kawu Sumaila, Yusuf Ogan Boye, da wani ‘Dan Majalisar tarayya.
Abba Kabir Yusuf ya nada shugabannin wasu hukumomi, cibiyoyi da kamfanonin jihar Kano. Irinsu Dr. Muhammad S. Khalil da Dr. Dahir M. Hashim aiki sun samu mukami
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya musanta rade-radin da ake ta yadawa na cewa gwamnatinsa ta ciyo bashin naira biliyan 10 domin sanya.
Wani masoyin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa cire tallafin man fetur da shugaban kasar ya yi ne ya janyowa damalmalewar abubuwa a kasa baki day.
Bayan kara tsadar litar man fetur, layin ababen haea ya cika gidajen mai maƙil musamman waɗanda ba su kara farashi ba har kawo yanzu a Kano da birnin Abuja.
Jihar Kano
Samu kari