Jihar Kano
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da naɗin ƙarin kwamishinoni 2 da mai girma gwamna Abba Gida-Gida ya aike mata a zaman Litinin, 24 ga watan Yuli, 2023.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓe a jihar Kano ta raba gardama kan sahihin wanda ya lashe zaɓen kujerar Sanatan Kano ta tsakiya. Kotun ta ba Rufa'i Hanga nasara.
Ahmed Musa yana saida litar man fetur a N580 a maimakon N620 a Kano. Ga masu neman gidan man, sai a garzaya myca-7 filling station along zaria road, U/uku Kano
Jihar Kano ta yi rashin manyan mutane biyu, Alhassan Dawaki da Zubaida Damakka waɗanda tsofaffin kwamishinoni ne a lokacin gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje.
Jami'ar Bayero dake Kano (BUK) ta shirya rage raɗaɗin da ma'aikata da dalibanta ke ciki na tsadar rayuwa a dalilin cire tallafin man fetur da aka yi a ƙasa.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, an kama wasu bata-garin da ake zargin masu siyar da miyagun kwayoyi ne a jihar Kano. Ya zuwa yanzu, an gurfanar dasu.
Hukumar dakile yaduwar cututtuka masu harbuwa ta NCDC, ta bayyana cewa cutar mashako wacce ake ce ma 'diphtheria' a turance ta halaka mutane 80 a Najeriya.
Abba ya rufe shar'iarsa a matsayin wanda ake kara na 2 a shari'ar da ke guda a kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan Kano da SSG a matsayin shaida shi kadai.
Tsohuwar kwamishiniya a ma'aikatar harkokin mata ta jihar Kano, Barr. Zubaida Damakka Abubakar, ta rasu. Marigayiyar ta rasu bayan ƴar gajeruwar jinya a Abuja.
Jihar Kano
Samu kari