Jihar Kano
Shugaba Bola Ahmed Tinubu a yau Juma'a 4 ga watan Agusta ya sauya sunan Dakta Maryam Shetty a matsayin minista daga jihar Kano da Dakta Mariya Mahmoud Bunkure.
An alaƙanta tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje da hannu cikin cire sunan Maryam Shetty daga mutanen da Tinubu zai naɗa ministoci a gwamnatinsa. Shetty.
Rundunar 'yan sandan Kano ta kama mutane fiye da 60 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban da suka hada da dabanci da kwacen motoci da babura a birnin Kano.
Shugaba Bola Tinubu ya sauya sunan Maryam Shetty da Dakta Mariya Mahmoud Bunkure a mukamin ministoci daga Kano a yau Juma'a 4 ga watan Agusta bayan saka sunanta
Gwamnatin jihar Kano ta hannun hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ya jihar ta damƙe uba da ɗansa bisa zargin hannu a badaƙalar wawure Naira Biliyan Huɗu.
Sabon shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Umar Ganduje ya sha alwashin kawo sauyi a APC da kuma yin nasara a zabukan da ke tafe a jihohi uku a wannan shekara.
Jam'iyyar APC mai mulki ta zabi tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje a matsayin shugabanta na kasa yayin taron masu ruwa da tsaki a Abuja a yau Alhamis.
Rundunar 'yan sanda a Kano ta ware makudan kudade har N300,000 ga duk wanda ya kawo bayanai da zai sa a kama wasu 'yan daba guda uku da ake nema ruwa a jallo.
Ana zargin an daura hotunan Muhammadu Sanusi II da na Shugaban kasa a gidan Gwamnatin Kano, a hedikwatar APC da ke birnin tarayya, an ga allon Abdullahi Ganduje
Jihar Kano
Samu kari