Jihar Kano
An yi hasashen makomar Gwamna Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP a kotun koli yayin da ake shari'a a tsakanin jam'iyyar APC da NNPP ta kara daukar zafi.
Babbar Kotun jihar Kano ta umarci dakataccen shugaban karamar hukumar Gwale, Hon. Khalid Ishaq Diso ya guji kiran kansa a matsayin shugaban hukumar hukumar.
Kashim Shettima ya kaddamar da ginin ofishin Gwamnan jihar Kano da aka gyara. Rabiu Musa Kwankwaso PhD FNSE ya hadu da Shettima wajen jana’izar Ghali Umar Na' Abba.
Kotun Shari'ar Musulunci a jihar Kano ta tsare matashi mai suna Musa Okashatu Gobirawa kan barazanar kisa ga dattawan Unguwarsu kan kokarin kwace masa filinsa.
Kotun Majistare a jihar Kano ta umarci ci gaba da tsare Hafsat Surajo a gidan kaso kan zargin hallaka wani matashi mai suna Nafi'u Hafizu a jihar Kano.
Za a ji adadin kudin da ake sa ran shugaba Bola Ahmed Tinubu da gwamnoni za su kashe a 2024. Mun tattaro kasafin kudin gwamnatin tarayya da jihohi 36 da ake da su.
A yau Laraba ce aka samu labarin rasuwar tsohon kakakin Majalisar Wakilai, Ghali Umar Na'Abba a birnin Abuja, an binne shi da yammacin yau a Kano.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da sakon ta'aziyyarsa kan rasuwar tsohon kakakin majalisar wakilai, Ghali Umar Na'Abba, wanda ya rasu a Abuja.
Shugaban jam'iyyar All progressives (APC) na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya aike da saƙon ta'aziyya kan rasuwar tsohon kakakin majalisar wakilai, Ghali Na'abba.
Jihar Kano
Samu kari