Jihar Kano
Babban 'dan siyasa a Kano da Najeriya, Rt. Hon. Ghali Umar Na’Abba ya mutu a yau. Zuwa yanzu ba a samu cikakken bayani game da mutuwar Ghali Umar Na’Abba ba.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Kano, ta bankado shirin gwamnatin jihar na yin sama da fadi da Naira biliyan takwas daga asusun jihar.
A rahoton nan, za a samu jerin sarakuna, masu mulki, sojoji da shehunan malaman da aka rasa a shekarar 2023. Daga ciki akwai Sheikh Dr. Abubakar Giro Argungu
Jagoran siyasar jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya jagoranci wata addu'a ta musamman kan hukuncin Kotun Koli da neman nasarar Gwamna Abba Kabir.
Hotuna sun nuna lokacin da Abba Kabir Yusuf ya dawo gida bayan shafe lokaci ba ya gari. Kanawa sun yi dandazo don tarbar gwamnan a kan titunan jihar Kano.
Sheikh Dahiru Bauchi ya bayyana cewa, bai rubuta wata wasika ba don turawa jojin kasa a madadin Tijjaniya don jan hankalin gwamnati kan rikicin Abba da Gawuna.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rusa gine-gine irinsu otel da hajja camp. Lauyoyi sun ce abin da gwamnan ya yi ya sabawa doka, a karshe kotu ta same shi da laifi.
Kungiyar Yarbawa ta ce kada shugaba Tinubu ya shiga rikicin da ke tsakanin Abba Kabir Yusuf da Gawuna a halin da ake ciki a yanzu, sun bayyana dalilin da yasa.
Dattawan Yarbawa a Arewacin Najeriya sun yi martani kan shari'ar zaben gwamnan jihar Kano inda suka nemi zaman lafiya tsakanin al'ummar jihar baki daya.
Jihar Kano
Samu kari