Jihar Kano
An gano jami'an sojoji da ƴan sanda makare kusa da fadar Nasarawa bayan umarnin babbar kotun jihar Kano kan tuge Aminu Ado Bayero daga fadar ƙarfi da yaji.
Mataimakin shugaban jam'iyyar APC a yankin Arewa maso Yamma, Salihu Lukman ya soki tsoma baki da Gwamnatin Tarayya ta yi a rikicin sarautar Kano.
Jama'a sun shiga ɗimuwa bayan jin karar harbe-harbe masu tayar da hankali daga fadar Nasarawa inda Sarkin na 15, Aminu Ado Bayero ke zaune a jihar Kano.
Kakakin kotunan Kano, Baba Jibo Ibrahim ya ce babbar kotun Kano ta bayar da umarni kala uku kan sarakuna 5, ta ce za a dawo domin baje kolin hujjoji.
Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya fito daga fadar sarki da ke Nasarrawa yau Litinin, 27 ga watan Mayu, 2024, bidiyo ya bazu a soshiyal midiya.
Mai taimakawa shugaban APC kan harkokin hulɗa da jama'a, Okpala ya caccaki gwamnatin Kano mai ci bisa kokarin lalata dukkan ayyukan da Gaɓduje ya yi a jihar.
Kotu ta dakatar da Aminu Ado Bayero daga gabatar da kansa a matsayin sarkin Kano, ta kuma umarci ‘yan sanda da su kore shi daga gidan sarautar Nassarawa.
Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya faɗawa shugabannin tsaro cewa a soshiyal midiya kaɗai ake yaɗa umarnin kotun da ta ce kar a naɗa shi sarki.
Gwamnatin jihar Kano ta ce a rusa masarautu bai jawo tashin hankali a jihar ba, yan siyasa ne suka dauko sojojin haya domin tayar da hankali amma za a magance su.
Jihar Kano
Samu kari