Jihar Kano
Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero ya nuna damuwa kan yadda yan daba suka addabi al'umma wanda yake sanadin rasa rayukan al'umma a jihar.
Hon. Musa Iliyasu ya ce Sanata Rabiu Kwankwaso ne babbar matsalar Kano ba Abdullahi Ganduje ba, yana mai cewa NNPP ta raba kanta da wasu 'yan siyasar jihar.
Wasu daga cikin 'yan APC su ne neman Sanata Kawu Sumaila ya dawo cikin jam'iyyar. AbdulMajeed Danbilki Kwamanda za kwadaitar da Sanata kujerar gwamnan Kano.
Abba Kabir Yusuf ya nada kwamishioni shida ciki har da Shehu wada Sagagi. Ya tura sunayensu zuwa ga majaisar dokokin Kano domin tantancewa a yau Litinin.
Kannywood ta yi rashin jarumi Baba Ahmadu (Hedimasta) na shirin Dadin Kowa. 'Yan Kannywood sun fito sun yi ta’aziyya, suna fatan Aljanna ce makomarsa.
Har yanzu gwamnatin Tinubu ba ta fito karara ta maganti a kan rikicin sarautar Kano ba. Amma wasu daga cikin ayyukanta sun nuna wanda ta ke goyon baya.
Sani Danja ya samu mukamin mai ba gwamna shawara kan matasa da wasanni a Kano. 'Yan Kannywood sun taya jarumin murna tare da addu'ar Allah ya taya riko.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi rabon mukamai a gwamnatinsa. Gwamnan ya yi nade nade ciki har da na jarumin masana'antar Kannywood, Sani Danja.
Tsohon shugaban ma'aikatan fadar gwamnatin Kano, Shehu Wada Sagagi ya bayyana irin abubuwan da ya koya yayin zama da Gwamna Abba Kabir Yusuf na Kano.
Jihar Kano
Samu kari