Malamin addinin Musulunci
A shekarar 2023 an samu rasuwar manyan malaman addinin musulunci a Najeriya. Rasuwar malaman addinin musuluncin ta girgiza al'ummar musulunci a kasar nan.
Wani ‘dan Majalisar NNPP ya ce DSS ta saki Bawan Allah bayan shekara 9 yana hannun hukuma. Kotu ta ce a saki Malam Isa Umar amma har yau bai fito ba.
Ana sa ran shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ne babban bako a wurin taron gasar karatun Alkur'ani mai girma wanda za a fara mako mai zuwa a jihar Yobe.
A kowa ce shekara ana samun munanan abubuwa da ke faruwa, 2023 ma an samu irin wadannan abubuwa da su ka tayar da hankulan 'yan Najeriya baki daya.
Malaman addinin musulunci na kungiyoyi uku na Izala,Tijjaniyya da Kadiriyya sun hadu domin yi wa Nasiru Gawuna addu'o'in samun nasara a kotun koli.
Cocin Cherubim da Seraphim a jihar Kaduna ya karrama Sheikh Ahmad Gumi da Fasto Yuhanna Buru a matsayin Jakadun zaman lafiya a jihar da kasa baki daya.
Gwamnatin jihar Borno ta sha alwashin kammala gina makarantun koyon addini da Larabci guda 27 a fadin jihar kafin saukar Gwamna Zulum. Akwai makarantu 8 a jihar.
Da yammacin jiya Juma'a ce aka sanar da rasuwar mahaifiyar babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Abdurrazaka Yahaya Haifan a birnin Tarayya Abuja.
Babban Hafsan Hafsoshin Sojojin Najeriya (CDS), Janar Christopher Gwabin Musa, ya sha alwashin gano bakin zaren harin bam da sojojin Najeriya suka kai.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari