Malamin addinin Musulunci
Yayin da uwar gidan shugaban kasa, Remi Tinubu ta ziyarci jihar Bauchi, Gwamna Bala Mohammed ya ba ta hakuri kan kalaman malamin Musulunci da ya yi kanta.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta waiwayo ta kan wadanda ba musulmai ba a jihar. Hukumar ta buƙace su da su guji cin abinci a bainar jama'a a watan Ramadan.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci musulmi su yi amfani da wannan damar wajen yi wa kasar nan addu'ar samun ci gaba da tsira daga halin ƙuncin da aka shiga.
Remi Tinubu, uwargidan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ta yi martani kan barazanar kisan da wani malamin addinin musulunci ya yi mata a kwanakin baya.
Gwamnatin Sakkwato karkashin Gwamna Ahmed Aliyu ta shirya kashe Naira biliyan 6.7 a shirin ciyar da masu ƙaramin karfi da marayu a watan azumin Ramadan.
Rebecca ta ce du da ita din Kirista ce tana samun nutsuwa sosai a duk lokacin da ta ji ana karatun Kur'ani. Ta kuma ce akwai abu na musamman tattare da Kur'ani
Babban sufetan yan sanda na kasa, IGP Kayode Egbetokun, ya jaddada kidirin rundunar na tabbatar da tsaro da kwanciyar hankali a tsawon kwanakin watan Ramadan.
A yayin da aka fara azumin Ramadan na shekarar 2024, Sheikh Ahmad Kutty babban malami a cibiyar musulunci ta Toronto, ya yi bayani game da lokutan sahur.
Sarkin Musulmi na Sokoto ya bayyana cewa, an ga watan Ramadana a wasu jihohin kasar nan, kamar yadda rahotanni suka shaida daga jihohi daban-daban.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari