Malamin addinin Musulunci
Tsokacin Edita: Mabiya addinin Islama sun fara ibadar azumi cikin watan Ramadana tsawon yan kwanaki yanzu. Tambayoyi sun yawaita kan hikimomi da dalilan da.
Azumin Ramadan na farawa daga ketowar alfijir zuwa faɗuwar rana, kuma yana ɗaukar daga sa'o'i 12 zuwa 17, ya danganta da inda mutum ya ke rayuwa a duniya.
Sheikh Sa’id Aliyu Maikwano ya dauki wata matsaya da ta bambanta da ta sauran malamai, soki Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa yayin da rikicin Hisbah ta lafa a Kano.
Kungiyar Izala a jihar Zamfara ta tura gargadi ga kakakin gwamnan jihar kan yadda ya ke kare hukumar CPG da ake zargi da kisan malamin Musulunci, Sheikh Hassan Mada.
Hukumar Hisbah ta kasance tana kira wajen gyara tarbiyya da yin kira zuwa ga koyarwar addinin musulunci a tsakanin al'ummar musulmai. Tana ayyuka da dama.
A jiya Talata ce 5 ga watan Maris aka yi wa wani malamin addini kisan gilla mai suna Abubakar Hassan Mada a garin Mada da ke birnin Gusau a Zamfara.
An yi sasanci tsakanin Gwamna Abba Kabir da Sheiƙh Aminu Ibrahim Daurawa ranar Litinin da daddare, malamin yana kokari sosai a kokarin gyara tarbiyya a jihar Kano.
Babban malamin nan, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya ce Gwamna Abba Kabir Yusuf, ya yi alkawarin ƙara inganta ayyukan Hisbah domin tsaftace Kanondaga badala.
Sheikh Muhammad Bn Uthman ya bayyana abin farin ciki da Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya fada musu yayin zama da malaman addini da ya yi a jihar.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari