Addinin Musulunci da Kiristanci
Mu dai mutanen garin Ma'as ba zuwa muka yi ba dama can mu mutanen Bauchi ne, da muna zaune a kan duwatsu ne bamu sakkowa har sai da aka daina sana'ar sayar da bayi sannan muka sakko, daga sakkowarmu zuwa yanzu yafi shekara dari...
Ranar Litinin din nan ne Ikhide Ikheloa, wanda aka fi sani da PA Ikhide, ya caccaki mutanen yankin Afirka akan yadda suka yadda da littafin Bible. Ikhide ya bayyana cewa "Bible rubutu ne kawai na tatsuniyar gizo da koki da wasu...
Manzon Allah (S.A.W) an sanshi mutum ne mai dabi'u kyawawa, wanda har yau a tarihi ba a samu kamar shi ba, kuma baza'a samu ba. Saboda tsabar kyawawan halayenshi yasa Yahudu da Nasara wadanda su ba ma addininshi suke koyi dashi...
Fitaccen dan wasan kungiyar kwallon kafa na Manchester United, Paul Pogba ya bayyana dalilan da ya sanya shi shiga addinin Musulunci a lokacin da yake dan shekaru ashirin a duniya. Duk da cewa mahaifiyar Pogba musulma ce, amma...
Kwanan nan gwamnatin tarayya ta bayyana cewa za ta mayar da ranar 12 ga watan Yuni ya zama ranar dimokuradiyya na Najeriya, domin tunawa da ranar 12 ga watan Yuni, 1993, da Cif MKO Abiola ya lashe zabe...
Azumi ko kuma da Larabci Sawm صوم ko Siyam صيام. Yana daga cikin shika-shikan Musulunci guda biyar. Mun kawo jerin wadanda azumin Watan Ramadan ya fadi a kan su inji Malamai.
A binciken da majiyarmu LEGIT.NG ta gabatar ta gano cewa kasashen da suke yankin tsakiyar duniya, wadanda aka fi sani da 'Equator' a turance sun fi samun gajeren lokacin gabatar da azumi, amma kuma kasashen da suke yankin...
Legit.com ta ruwaito an gudanar da addu’o’in ne don neman zaman lafiya a Najeriya tare da hadin kai da kaunar juna a tsakanin miliyoyin mutane mabanbanta addinai da kabila dake zaune a Najeriya da nufin zama kasa daya al’umma daya
A tashar jirgin kasa ta Idu kuwa, jirgin kasa mai lamba AK1 zai tashi daga Idu da karfe 12:30pm, ya tsaya a Kubwa da karfe 12:44pm. Sannan ya kara tashi daga Kubwa da karfe 12:49pm, ya isa Rigasa da karfe 3:02pm.Jirgin kasa mai la
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari