Jihar Imo
Rikicin ya barke ne bayan dakatar da shugaban marasa rinjaye, Hon. Anyadike Nwosu, da wasu ‘yan majalisa biyar da kakakin majalisar, Paul Emezim yayi a yau.
Jami’an ‘yan sanda a jihar Imo sun kai samame kan ‘yan haramtaciyyar kungiyar nan masu nema kafa kasar Biyafara inda suka halaka wasu da dama daga cikinsu.
Babban hafsan sojojin Najeriya ya kai ziyarar aiki jihar Imo, ya kuma bukaci sojojin Najeriya da su ci gaba da aiki tukuru wajen wanzar da zaman lafiya a yankin
Tashin hankali da rashin natsuwa ya sauka a Ebenator dake Ao Omama a karamar hukumar Orsu ta jihar Imo bayan 'yan bindiga sun kai farmaki garinsu dan majalisa.
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar cafke wasu samari majiya karfi su 73 cike da manyan motoci biyar tare da babura 47 a hanyarsu ta zuwa Imon daga Nasarawa.
A wasu yan watanni da suka gabata, jami'an tsaro musammn yan sanda suna fuskantar hari daga yan bindiga a kudancin ƙasar nan. Gwamna Uzodimma yace bai dace ba.
Sanannen abu ne lokacin yaƙin neman zaɓe, yan siyasa na siyar wa mutanen motocin da ake amfani da su, gwamnan Imo na zargin ana amfani da irin waɗannan motocin.
Rahotanni sun bayyana cewa, 'yan sanda sun cafke wani bata gari da ke hada wa 'yan ta'addan IPOB guraye da layu a jihar Imo. Sun kame masu kai hare-hare a jihar
Rahotanni daga jihar Imo sun bayyana cewa, an sace wasu fasinoji dake cikin wasu motocin bas biyu a wani yankin jihar Imo dake kudu maso gabashin Najeriya.
Jihar Imo
Samu kari