Jihar Gombe
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Gombe, ta zargi gwamnan jihar, Inuwa Yahaya da shirya yadda za ayi maguɗi a zaɓen gwamnan jihar dake tafe.
Yanzu muke samun labarin yadda gwamna Inuwa Yahaya ya yi nasarar samun goyon bayan gwamnoni 8 cikin 13 da suka kulla yarjejeniyar zaman lafiya dasu a bana.
Kwana 5 da 'yan awanni kafin fafata zaben gwamna a jihar Gombe da ke arewa maso gabashin Najeriya, APC mai mulki ta samu karin goyon bayan daga mambobi 5000.
Kwamishinan kimiyya da fasaha na jihar Gombe, Abishai M. Andirya, ya yi murabus daga kan mukaminsa yayin da ake tunkarar zaben gwamnoni nan da kwanaki kaɗan.
Dakarun SOjin Najeriya sun cika hannu da wani mutumi dauke da makudan sabbi da tsaffin kudi zai kaiwa wani dan siyasa jihar Gombe daga Bauchi don sayen kuri'u.
Ana awanni zaben shugaban kasa na Najeriya, sojoji sun kama wani dauke da tsabar takardun naira da suka kai naira miliyan 2 a cikin mota zai kai wa dan siyasa.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta bayyana yadda ta tanadi komai na zaben bana, musamman a jihar Gombe da ke Arewa maso Yammacin Najeriya, yankin Atiku.
Shugaban kasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya jaddada wa yan Najeriya cewa yana tare da Bola Tinubu 100% kuma duk wanda ya gaya masu sabanin haka karya ya ke.
Kwanaki 15 kacal kafin zaben shugaban kasa, jam'iyyar APC ta rasa ɗaya daga cikin hadiman gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe, ya tattara ya koma jam'iyar NNPP.
Jihar Gombe
Samu kari