Akwatin zabe
Labari ya iso mu cewa, an gudanar da zaben kananan hukumomi, amma jam'iyyar PDP ta tafi kotu, ta sa an soke zaben kamar yadda rahotoanni suka bayyana a yau.
INEC ta kawo sababbin dabarun zamani da za tayi amfani da su domin rage magudin zabe. Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu yana tsoron hakan.
Shugaban mabiyar darikar Redeem na addinin Kirista, Fasto Adeboye, ya jefa shakku cikin al'umma kan yiwuwar gudanar da zaben shugaban kasa a shekarar 2023.
Ana saura watanni takwas karewar wa'adin mulkinsa matsayin gwamna, NyesomEzenwo Wike na Rivers ya yi manyan nade-nade na dubunnan mutane lokaci guda daya kacal.
Independent National Electoral Commission (INEC) ta nuna Legas, Kano, Kaduna, Ribas, Katsina da Oyo sun fi kowane jihohin yawan masu katin zabe a Najeriya.
Fiye da mutane miliyan 2 aka yi waje da sunansu daga rajistar INEC. Shugaban INEC na kasa, Farfesa Mahmoud Yakubu ya yi bayanin inda aka kwana a rajistar zabe.
Sarkin al’ummar Hausawa, mazauna Amawbia da ke kusa da Awka, babban birnin jihar Anambra, Mahmud Sani ya bayyana cewa suna addu’ar Allah ya ba Najeriya shugaba
Mun tattaro maku sunayen tsofaffin Jami’an tsaro da Suka Shiga Kwamitin Yakin Zaben Bola Tinubu. A jerin akwai Tsohon Minista, Mohammed Magoro da Tukur Buratai.
Rotimi Akeredolu shi ne wanda zai jagoranci yakin neman zaben jam’iyyar APC a Kudu maso yamma. Sakataren yada labaran Gwamnan yace an zabe shi tun a Agusta.
Akwatin zabe
Samu kari