Wahalar man fetur a Najeriya
Gwamnatin Tarayya ta caccaki Bankin Duniya kan kalamansa game da biyan kudaden tallafin mai inda ta ce babu maganar ci gaba da biyan tallafin mai har abada.
Masanan bankin Duniya su na da ta cewa a game da kudin da 'Yan Najeriya ke sayen fetur. Har yau ana biyan tallafi, sun ce ya kamata litar man fetur ta zama N750.
Aliko Dangote, shugaban rukinin kamfanonin Dangote ya bayyana cewa matatar za ta rinka tace kalla ganga dubu 350 a kowacce rana (bpd). An sauke ganga miliyan daya.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya wacce tace tana aiki ne a gidan mai ta sauya zuwa wata kyakkyawar budurwa ajin farko bayan ta tashi daga bakin aiki.
Duk da alkawarin da NNPCL ya yi, ba dole ba ne matatar da ake jira ta soma aiki a Disamba. Gwamnatin Muhammadu Buhari ta kashe biliyoyi masu yawa domin gyaransu.
Janye tallafin man fetur da zai kawo cigaban Afrika. Shugaban Kenya ya shaida cewa cire tallafin mai da aka yi a Najeriya zai kawo cigaba a kasashen da ke Afrika.
Matashin mai suna Gabriel Nwachukwu Eze, ya kammala jami'ar da sakamako na matakin farko (First Class). Eze ya kammala karatun ne bayan shan wahala a rayuwa.
Gwamnatin jihar Osun ta sanar da fara biyan ma'aikatan jihar naira dubu goma sha biyar yayin da 'yan fansho za su samu naira dubu goma don rage radadin talauci.
Yan fansho a Najeriya sun koka wa shugaban kasa Bola Tinubu kan halin da suka shiga sakamakon cire tallafin man fetur. Sun roki Tinubu ya sanya su a tallafin N25k.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari