Yaki da ta'addanci a Najeriya
Rundunar 'yan sanda a Kano ta ware makudan kudade har N300,000 ga duk wanda ya kawo bayanai da zai sa a kama wasu 'yan daba guda uku da ake nema ruwa a jallo.
Dakarun hukumar sojin Najeriya da haɗin guiwar hukumomin tsaro sun kai farmaki sansanin mayaƙan haramtacciyar ƙungiyar IPOB/ESN a jihar Anambra, sun cafke 5.
Makonni kaɗan bayan halaka manoma kusan 15, mayaƙan kungiyar ta'addanci watau Boko Haram sun kuma yanke wasu manoma kusan 10 a kauyuka biyu na jihar Borno.
Hukumar yan sandan jihar Bauchi ta bayyana cewa dakarunta sun damke masu laifi sama da 100 da ake zargin suna da hannu a aikata manyan laifuka a faɗin jigar.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, an kama wasu bata-garin da ake zargin masu siyar da miyagun kwayoyi ne a jihar Kano. Ya zuwa yanzu, an gurfanar dasu.
A rahoton da muke samu, an bayyana yadda Sojojin Najeriya da jami'an DSS uska hallaka 'yan IPOB tare da kwace makamai a hannunsu da kuma tutocinsu na barna.
Yayin zaman sauraron shari'ar Tukur Mamu a ranar Juma'a. 21 ga watan Yuli, Mai shari'a Inyang Ekwo ya bukaci duk wanda shari'ar bata shafe shi ba da ya fita.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ƙara tabbatar wa yan Najeriya cewa gwamnatinsa zata bada fifiko wajen dawo da zaman lafiya a tsaro a ƙasa.
Lauyoyin da ke kare dakataccen gwamnan babban bankin CBN, Godwin Emefiele sun bayyana yadda hukumar DSS ke musu barazana ga rayuwarsu don suna kare Emefiele.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari