Yaki da ta'addanci a Najeriya
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya ce sai dai ya mutu amma zai yi duk mai yiwuwa wajen tabbatar da tsaro a faɗin jihar da ke Arewa maso Yamma.
Gwamnatin jihar Borno ta hana ayyukan hakar ma'adanai a sassan jihar duk da gwamnatin tarayya ta yi gargaɗin jihohi su daina shiga al'amuran ma'adanai.
An dauke daliban makaranta a jihohin Katsina, Zamfara, Nasarawa da Neja. ‘Dan Majalisan Sokoto ya ce satar ‘Yan makaranta zai iya nakasa sha’anin ilmi a Arewa.
Babban Hafsan Sojoji, Christopher Musa ya zaburar da sojojin Najeriya da ke yaki da ta'addanci a Borno ya ce duk wanda kai kashe dan Boko Haram ba bai cika soja ba.
Tsagerun yan bindigan daji sun sake shiga ƙauyukan jihar Neja jiya Taata da daddare, sun kashe Magajin Garin Zazzaga, Mallam Usman Sarki, sun tafi da wasu.
Gwamnonin shiyyar Arewa maso Yammacin Najeriya sun cimma matsayar za su haɗa kai wuri ɗaya su tunkari matsalar tsaro da kuma yadda zasu bunƙasa noma.
Gwamna Malam Dikko Umaru Radɗa na jihar Katsina ya kaddamar da Community Watch Corps, sabuwar rundunar tsaro da zata taimaka wajen tabbatar da zaman lafiya.
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya gargaɗi yan ta'addan da suka rage su miƙa wuya ko kuma dakarun soji su tura su lahira.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta bayyana cewa dakarunta sun yi nasarar kuɓutar da mutane 171 da aka yi garkuwa da su a faɗin jihar cikin watanni huɗu.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari