Gwamnatin tarayyar Najeriya
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa Bola Tinubu ya yiwa ƴan kwadago alkawarin kai kudirin sabon mafi ƙarancin albashi gaban majalisa ranar Talata.
Wasu matakai masu sauki bin wajen duba adadin kudin da aka aika zuwa kowace ƙaramar hukuma a Najeriya kamar yadda gwamnatin tarayya ke rabon kudin a wata-wata.
Kungiyar gwamnonin PDP ta bayyana cewa tana tareda ƴan kwadago wajen ganin a ƙarawa ma'aikata albashi, sai dai ta ce a duba ƙarfin arzikin gwamnatoci.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya sake waiwayar mata yayin da yake ci gaba da rabon muƙamai, ya naɗa sabuwar shugabar ma'aikatan gwamnatin tarayya.
Ministan ayyuka, David Umahi ya shawarci mazauna Kudu maso Gabas da kar su amsa kiran zanga-zanga da ake shirya wa a kasar nan saboda tsadar rayuwa.
Ministan ilimi farfesa Tahir Mamman ya karyata batun cewa gwamnatin tarayya na shirin cefanar da jami'o'in Najeriya. Ya ce wasu sababbin tsare tsare ne aka kawo.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da bayar da gudummuwar tirela 20 ta shinkafa ga kowace jiha domin a rabawa talakawa masu ƙaramin ƙarfi.
Bayan tsawon lokaci ana tattaunawa da kace-nace kan batun sabon mafi ƙarancin albashi, watakila Bola Tinubu ya miƙa kudirin ga majalisar tarayya a makon gobe.
Gwamnatin tarayya ta kara bayani ga a'lumma kan cewa nan gaba kadan farashin kayan abinci zai sauka kasa saboda matakai da ta dauka in ji ministan noma.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari