Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya jaddada cewa gwamnatinsa na ɗaukar matakai masu tsauri ba don komai ba sai don farfaɗo da tattalin arzikin ƙasar nan.
Gwamnan Kaduna, Malan Uba Sani ya yi zargin cewa ƴan takarar jam'iyyun adawa da suka sha ƙasa a zaben da wuce ne suke ɗaukar fansa ɗa sunan zanga zanga.
Farfesa Ahmad Bello Dogarawa ya yi kira ga shugabannin da ke mulki a hudubar ranar Juma’a. Hudubar ta tunawa masu mulki cewa dole kowa ya yi adalci.
Gwamnatin tarayya ta musanta cewa ta na da hannu cikin matsalolin sadarwa da ake fuskanta a kasar nan, duk da kalubale da aka fuskanta dab da zanga-zanga
Malamin addinin kirista, Farfesa Princewilll Ariwodor ya buƙaci shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi murabus idan ba zai iya gyata tattalin arzikin Najeriya ba.
Yayin da zanga zangar yunwa da rikiɗa ta koma tashe tashen hankula da satat dukiyar gwamnati da ta al'umma, gwamnatin Jigawa ta sa dokar zaman gida ta awanni 24.
Yayin da ake sa ran fara zanga-zangar gama gari a fadin Najeriya daga yau Alhamis 1-10 Agusta, 2024, wani lauya, Ebun Olu Adegboruwa ya nemi a rage kwanakin fita.
A ranar Alhamis, 1 ga watan Agusta, matasa za su hau kan tituna domin yin zanga zangar adawa da manufofin gwamnati da suka haifar da tsadar rayuwa.
Omoyele Sawore, ɗaya daga cikin masu jan ragamar shirya zanga zangar lumana da za a yi yau ya musanta raɗe-raɗin cewa an ɗage zanga zangar zuwa watan Oktoba.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari