Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugaban ƙungiyar malaman jami'a ta ƙasa (ASUU), Farfesa Emmanuel Osodoke, yace gwamnatin tarayya ta watsar da su tun lokacin da suka janye yajin aikin su.
Mutane musamman ‘yan adawa su na sukar shugaba Muhammadu Buhari, amma za a ji gwamnatinsa tayi zarra a wasu bangarori, mun tattaro wasunsu a cikin rahoton nan.
Shugaban kasa mai barin gado nan da yan watanni, Alhaji Muhammadu Buhari, ya ce ya ƙagara ya ganshi a Daura bayan miƙa mulki a ranar 29 ga watan Mayu, 2023.
Ministan ayyuka da gidaje ya ce daga yanzu zuwa Afrilu za a karkare titin Legas-Ibadan. Gwamnatin tarayya ba ta soma aikin hanyar birnin tarayya da wuri ba.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa zaɓen shekarar 2023, ya nuna cewa shugaba Buhari, ya cika alƙawarin da ya ɗauka na gudanar da ingantaccen zaɓe a ƙasar nan.
Matawalle Ya Bayyana Yadda Gwamnatin Tarayya ta Hukunta El-rufai, Ganduje Dashi Kansa Saboda Wani Dalili Guda a zaben Gwamna ulogan Gwamnatin Tarayya Suka n
Gwamnatin tarayya a karkashin Cibiyar Kula da Dattijai, NSCC, za ta bude shafin yanar gizo na musamman inda dattijai da suka yi ritaya za su rika samun aiki.
Gwamnatin tarayya ta bayyana adadin yawan yaran dake fama da tamowa a ƙasar nan. Gwamnatin tarayyar tace akwai yara aƙalla miliyan 17 dake fama da ita a ƙasar.
Jam'iyyar Labour Party (LP) ta fito ta nesanta kanta da shirin kifar da gwamnatin ƙasar nan da ake ƙullawa. Jam'iyyar tace sam ko kaɗan ba ta da hannu a ciki.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari