Gwamnatin tarayyar Najeriya
An bukaci Bola Tinubu da kada ya nada wani ma’aikacin banki a matsayin sabon gwamnan CBN bayan dakatar da Godwin Emefiele, cewa ya nemi masanin tattalin arziki.
Gwamnatin Tarayya ta fara rarraba kyautar na'urorin samar da wutar lantarki ta amfani da hasken rana (solar), a cikin wani shiri da take yi na rage raɗaɗin da.
Hassan Bala Abubakar, sabon shugaban rundunar sojin saman Najeriya da shugaban ƙasa ya naɗa ya shiga Ofis bayan ya karɓi mulki daga hannu magabacinsa a Abuja.
Kailani Muhammad, babban jigon APC kuma shugaban magoya bayan Tinubu ya ce sojoji ne kaɗai ke da hannu a satar ɗanyen mai ba, harda Sarakuna da wasu gwamnoni.
Kungiyar Kwadago a Najeriya (NLC) ta soki shirin kara kudin wutar lantarki da kashi 40 a kasar, ta koka kan yadda hukumar ba ta kulawa da walwalar kwastomominsu
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, bai amince da ƙarin albashin kaso 114% ga ƴan siyasa da ma'aikatan ɓangaren shari'a ba.
Wani Farfesa a jami'ar Ibadan ya bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya gudanar da kidayar dabbobi don sanin adadinsu da kuma sanin yadda za a yi tsare-tsare a kasar.
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya karɓi bakuncin jakadan kasar Burtaniya a Najeriya a fadar shugaban kasa kuma sun tattauna batutuwa da dama.
Wani bene ya ruguje akan wani matashi mai shekaru 15 a jihar Niger lokacin da suke hutawa a gun tare da abokansa, ginin ya fado akan yaron inda ya mutu nan take
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari