Gwamnatin tarayyar Najeriya
Festus Keyamo, Ministan Sufurin Jiragen Saman Najeriya ya sanar da dakatar da aikin samar da jiragen saman Najeriya wanda aka fara yi a gwamnatin Shugaba Buhari
Ministan kuɗi, Wale Edun, ya bayyana cewa gwamnatin Bola Tinubu ta tura wa kowace jiha Naira biliyan 2 maimakon N5bn domin guje wa tashin farashin kayayyaki.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta sanar da cewa har kawo yanzu, akwai adadin mutane akalla 23,000 da suka ɓace sakamakon matsaloli daban-daban na rashin tsaro.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce yana bibiyar halin da ake ciki a ƙasar Gabon sakamakon kifar da gwamnatin Demokuradiyya da sojojin ƙasar suka yi.
Kamfanonin kasar Faransa manya-manya guda uku sun tafka asara bayan kaddamar da juyin mulki a kasar Gabon a yau Laraba 30 ga watan Agusta da sojoji su ka yi.
Ministan yaɗa labarai, Mohammed Malagi, ya bayyana cewa gwamnatin Tinubu ta zare hannunta daga biyan tallafin man fetur ne domin inganta rayuwar yan Najeriya.
Gwamnatin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta gama shirin ɗaukar mutane 300,000 aiki a hukumar nan ta yaƙi da yaɗuwar kanana da manyan makamai ta ƙasa NATCOM.
Dr. Usman Bugaje ya gabatar da takarda da ya nuna kuskuren shiga yaki da kasar Nijar. Masanin tarihin ya soki garajen da kungiyar ECOWAS ta yi na yin barazana.
Gwamnatin Tarayya ta sanar da yanayin da ta tarar da tattalin arziƙin ƙasa. Ministan kuɗi da tattalin arziƙin ƙasa Wale Edun ne ya bayyana hakan jim kaɗan.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari