Gwamnatin tarayyar Najeriya
Yanzu haka an fara aikin tantance Mista Ola Olukoyede a matsayin sabon shugaban hukumar yaƙi da masu cin hanci da rashawa EFCC a majalisar dattawa.
Ƙungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC sun ba gwamnoni 36 na ƙasar nan wa'adin makonni biyu kan aiwatar da ƙarin albashin N35,000 ga ma'aikata a jihohinsu.
Bola Tinubu ya ce Malam Ahmed Galadima Aminu zai jagoranci Hukumar PTDF. Galadima ya cani yaron Ali Gusau a cewar Mai magana da yawun bakin shugaban Najeriya.
Majalisar dattawan Najeriya ta shiga zaman rufe ƙofa bayan Sanata Ndume ta soki yanayin yadda Akpabio ke tafiyar da harkokin majalisar ba bisa ƙa'ida ba.
Legit Hausa ta gudanar da bincike mai zurfi kuma ta gano gaskiya game da rahoton da ke cewa an buɗe shafin yanar gizo na ɗaukar sabbin matasan Npower.
Ministan kasafi da tsare-tsaren kasa, Atiku Abubakar Bagudu ya nuna Najeriya ta tunanin yin kasafin da ba a taba ganin irinsa ba tun da aka kirkiri kasar.
Gwamnatin tarayya karƙashin jagorancin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, zata miƙa kasafin kuɗin 2024 wanda ya kai N26tr daga yanzu zuwa karshen 2023.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da cewa ta kammala shiri domin fara biyan basusuka na watanni 9 da masu aikin N-Power ke bi, hakan na zuwa ne bayan bincike.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da canza ranar taron majalisar zartarwa FEC ta ƙasa daga ranar Laraba zuwa ranar Litinin na kowane mako.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari