Gwamnatin tarayyar Najeriya
Gwamnatin tarayya ta yi magana kan dalilan da suka sanya ta dakatar da shirin N-Power har sai baba-ta-gani. FG ta ce akwai kurakuran da za ta bincika kan shirin.
Gwamnatin Tarayya ta sanar da rusa shirin N-Power a Najeriya baki daya saboda matsalolin da ke makare a cikin shirin, ta ce akwai makudan kudade da su ka bace.
Jihohi sun karbi bashin Naira Biliyan 46 saboda a iya biyan ma’aikata albashi. Gwamnonin kasar nan sun ci bashin N5.8tr a gida da $4.35bn daga kasashen waje.
Gwamnatin Tarayya na duba yiyuwar dawo da sanya takunkumi don dakile yaduwar cutar mashako ta da addabi jihohi 19 a fadin kasar Najeriya baki daya.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, na nan a matsayinsa na mutum lamba uku a ƙasar nan, rahoton tsige shi ba gaskiya bane.
Jihohin Najeriya za su raba N1tr da Gwamnatin Tarayya za ta maido. Dole ne gwamnatin Najeriya ta maidawa jihohi da kananan hukumomi hakkinsu daga cikin asusun.
Kungiyar kwadago (NLC) ta dakatar da shirinta na fara yajin aikin a fadin Najeriya a ranar Talata domin matsawa gwamnati kan ta magance wahalhalun mutane ke ciki.
Shugabannin kungiyar kwadago na cikin ganawa mai muhimmanci da tawagar gwamnatin tarayya a fadar shugaban kasa gabannin shirin shiga yajin aikin gama gari.
Kungiyar kwadago ta yi kira al'ummar Najeriya da su shiga cikin tattakin neman yanci, inda ta dage cewa za ta shiga yajin aikin sai baba ta gani daga ranar Talata.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari