Gwamnatin tarayyar Najeriya
Babban bankin Najeriya (CBN) ya ce daga yanzu ya daina bayar da bashin 'Ways and Means' ga gwamnatin tarayyar Najeriya har sai an biya naira tiriliyan 4.36 da ake bi
Kwamitin majalisar dattawa ya sanya gwamnan babban bankin Najeriya, Yemi Cardoso a gaba domin ya yi bayani kan halin da tattalin arzikin ƙasar na ke ciki.
Kamfanin mai na ƙasa watau NNPCL ya ce babu wani shiri a ƙasa na ƙara tsadar farashin litar man fetur (PMS) kamar yadda wasu ke tunani a Najeriya.
Shugaban majalisar wakilan tarayya, Tajudeen Abbas, ya bayyana cewa majalisar na jin raɗaɗi irin wanda ƴan Najeriya ke kuka kuma suka tare da su a kowane hali.
An raba sama da Naira tiriliyan 6 daga asusun tarayya na FAAC a shekarar bara. Mun kawo bayanin kudin da aka ba kowane Gwamna daga FAAC a shekarar ta 2023.
An samu wasu bayanan sirri kan dalilin da ya sa aka samu tsaiko wajen rantsar da sabbin alkalan Kotun Koli su 11 da majalisar dattawa ta tantance su a watan Disamba.
Rahotanni sun bayyana cewa zanga-zanga ta kuma ɓarkewa a jihar Neja kwana biyi bayan wadda aka yi a Minna, babban birnin jihar kan tsadar rayuwada ake fama.
Gwamnan babban bankin Najeriya, Cardoso, ya bayyana gaban majalisar wakilan tarayya tare da ministoci biyu bayan gayyatar da aka musu kan tattalin arzikin kasa.
Jimillar basussukan da ake bin gwamnatin tarayya da na jihohi na iya haura naira tiriliyan 107.38 nan ba da jimawa ba bayan amincewa da sabon rance ga gwamnati.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari