Ma'aikatar Ilimin Najeriya
A ranar Litinin, 8 ga watan Agusta, Hukumar Shirya Jarrabawa ta WAEC ta fitar da sakamakon jarrabawar daliban 2022 na babban ajin karshe na sakandare, WASSCE.
Gwamnatin Jihar Plateau ta janye lasisin dukkan makarantun Nursery, Frimare da Sakandare masu zaman kansu a Jihar, Daily Trust ta rahoto. Kwamishinan Ilimi na J
Hukumar gudanarwar jami’ar jihar Kaduna (KASU) ta koma karatun zango na biyu na shekarar 2020/2021 ga dalibanta na digirin farko har zuwa digirin digirgir.
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta kara tsawaita yajin aikin da take da karin wasu makonni hudu domin baiwa gwamnatin tarayya karin lokaci domin biyan bukatun.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya maida wasu Malaman Firamare da gwamnatin jihar da ta gabata ta sallama daga aiki ba kan ƙa'ida ba, ya nemi su yi afuwa.
Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya, saboda fargabar fargabar hare-haren ‘yan bindiga da ‘yan ta’adda, ta bayar da umarnin rufe dukkanin kwalejojin gwamnatin tarayya.
Hotunan daliban makarantar St. Kizito’s High School, dake Iwopin, a yankin Ogun Waterside a jihar Ogun zaune a kasa dirshan suna rubuta jarabawar canjin aji.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umurci ministan ilimi Mallam Adamu Adamu da ya warware matsalar yajin aikin da kungiyoyin jami’o’i hudu suka dade suna yi.
Gwamnatin tarayya ta ce babu wata yarjejeniya ta hadin gwiwa (CBA) tsakaninta da kungiyar malaman jami’o’i wao ASUU da ke jiran sa hannun shugaban kasa Buhari.
Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Samu kari