Gwamnatin Najeriya
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce manufofinsa sun fara inganta rayuwar 'yan kasar, har masu zuba jari daga kasashen waje sun fara kawo kansu.
Manyan sojojin Najeriya da suka yi ritaya sun fallasa kungiyoyin da suke tallafawa Boko Haram da kudi da makamai. Sun bukaci a kori kungiyoyin a Arewa.
Kwamitin majalisar tarayya ya nuna damuwa kan kasafin kudi na Naira biliyan 11.8 da aka ware domin kaddamar da ma’aikatar raya dabbobi, yana rokon karin kudi.
Najeriya ta karbi tan 32,000 na shinkafa daga kasar Thailand a yunkurin gwamnati na cika alkawarin da ta dauka na kawo karshen hauhawar farashin abinci.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana darajar da nahiyar Afrika ke dashi a duniya. Tinubu ya bayyana matakan da za bi wajen kawo cigaban Afrika a Qatar.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa jama'ar kasar nan su sa rai da samun faduwar turakun wutar lantarki saboda wasu dalilai da har yanzu ba a magance ba.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa ta na bakin kokarinta domin ganin an kawo karshen ta'addanci a fadin Najeriya, ta nemi karin tallafin gwamnati.
Kungiyar kabilar Ibo ta Ohanaeze Ndigbo ta bayyana cewa babu wani dalili da zai sa a rika kace-nace a kan sake zabar Bola Ahmed Tinubu ya koma kujerarsa.
Hadimin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya shaida cewa jama'a sun fara ganin yadda matakan gwamnatin tarayya suka fara haifar da da mai ido ga talakawa.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari