Gwamnatin Najeriya
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya bayyana rashin jin dadin irin halin kunci da sakon mulkin Bola Ahmed Tinubu ke kafa jefa jama'a a ciki.
Hukumar shirya jarrabawar JAMB da UTME ta bayyana yadda ta samu tattaro N9,013,068,510.69 daga daliban kasar nan, inda aka tura akalla Naira biliyan 6 zuwa gwamnati.
Kasar China ta fitar da sanarwar cewa ministan harkokin wajenta zai shigo Najeriya, Namibia, Congo da Chadi domin karfafa kasuwanci alakar juna da sauransu.
Gwamnatin Bola Tinubu za ta kafa cibiyoyin kere-kere, tabbatar da ‘yancin kananan hukumomi, da fara shirin kiwon dabbobi don bunkasa tattalin arziki da rage rikici.
Kwamitin kudirin haraji ya ce ya gana da malaman addini kimanin 120 mafi yawanci daga Arewacin Najeriya domin neman goyon baya, ya gana da gwamnan Legas.
Gwamnatin Kano ta amince da murabus da daya daga cikin kwamishinoninta, Injiniya Muhammad Diggol ya yi, bayan sauya masa ma'aikata zuwa Ma’aikatar Kula da Ayyukan.
Dattawan Arewa sun nemi a dakatar da karin VAT da kudirorin haraji saboda rashin tuntubar jama’a, suna masu cewa dokokin za su yi illa ga tattalin arziki da jama’a.
Akwai yiwuwar a samu ragin farashin man fetur ya koma N500 saboda wasu tsarukan da ke tafe a gwamnatin Najeriya. Ana samun sauki a farashin man fetur.
A wannan rahoto da muka tattaro, za a ji bankin CBN ya fadi dalilin ma’aikata 1000 na ajiye aiki a Najeriya watanni bayan an maida wasu ofisoshi zuwa Legas.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari