Gwamnatin Najeriya
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya gwangwaje ƴan wasan ƙwallon kwando na ƙasa, D'Tigress da kyaututtukan kuɗi, gidaje da lambar girmamawa ta OON.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya laftawa kasashe da dama haraji ciki har da Najeriya. Donald Trump ya kakaba harajin ne bayan wa'adin da ya bayar ya cika.
Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da shirin RHWDP domin tallafawa mutane miliyan 8.8 a gundumomi 8,809 na fadin kasar nan. gwamnatin tarayya za ta hada kai da jihohi.
Gwamnati shugaba Bola Ahmed Tinubu ta ciwo gingima gingiman bashi 6 daga fara mulki a 2023 zuwa 2025. An ciwo bashin ne domin yi wasu muhimman ayyuka.
Bayanai sun nuna cewa NDLEA da gwamnati sun gano illar Ƙwaya ga ɗalibai. An faɗi matakin da za a ɗauka don daƙile amfani da ita musamman a jami'o'i.
Gwamnati tarayya ta sanar da shirin daukar bayanan manoma da ya hada da sunayen su domin cire masu karbar tallafin bogi. Hakan zai taimaka wajen samar da abinci.
A labarin nan, za a ji yadda jam'iyyar ADC ke zargin gwamnonin APC da hadiman shugaban ƙasa da faɗa wa Bola Tinubu ba daidai ba kan halin da ƙasa ke ciki.
Kungiyar kwallon kafan matan Najeriya ta Super Falcons sun lashe kofin zakarun Afrika sau 10 a tarihi. Sun lashe kofin sau uku a jeriya har su ka dauki kofin sau 10.
A labarin nan, za a ji cewa jama'a sun faɗa a cikin fargaba yayin da mamakon ruwan aƙalla awanni uku ta fara mamaye gidaje, an fara neman mafaka a sassan Borno.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari