Gwamnatin Najeriya
A labarin nan, za a ji Babban Lauyan Tarayya kuma Ministan Shari’a, Lateef Fagbemi (SAN), ya magantu game da kudirin kashe yan ta'adda da majalisa ta amince da shi.
A labarin nan, za a ji cewa ofishin mai ba Shugaban Kasa shawara a kan matsalar tsaro, inda ya ce ya kamata a zage damtse a yayin bukukuwan karshen shekara.
A labarin na, za a ji Barista Abba Hikima da Dr. Bello Galadanchi na ci gaba da bibiyar batun N-power a kotun ma'aika domin kwato hakkin matasan Najeriya.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yabawa Shugaba Bola Tinubu kan amincewa da kashe ₦47bn domin kammala aikin titin Wuju-Wuju da aka dade ana jira.
Gwamnatin tarayya ta sanar da bude makarantun sakandire guda 47 da ta rufe a kwanakin baya saboda tabarbarewar matsalar tsaro a wasu sassan Najeriya.
Bayan sakin sojojin Najeriya, ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Tuggar, ya isar da sakon zumunci daga Bola Tinubu zuwa Shugaban Burkina Faso, Ibrahim Traoré.
Tsohon ministan yada labarai a gwamnatin Muhammadu Buhari, Lai Mohammed ya bayyana yadda ya dakatar da Twitter (X) a 2012 bayan samun izinin Buhari.
Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Tuggar ya ziyarci Ibrahim Traore na kasar Burkina Faso. An saki sojojin saman Najeriya 11 da aka rike a kasar da jirginsu.
Alwan Hassan, wani jigo a jam'iyyar APC ya ce Ministocin Buhari sun samu dama kuma sun yi yadda suka ga dama, ya ce galibinsu kamata ya yi a ce suna gidan yari.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari