Gwamnatin Najeriya
Ana sa ran Najeriya za ta ayyana hutun Kirsimeti, Boxing Day da sabuwar shekara na Disamba 2025 da Janairu 2026, inda ake sa ran za a rufe wuraren aiki.
A labarin nan, za a ji cewa masanin tsaro, Dr. Yahuza Getso ya bayyana takaici game da yadda gwamnati ta ke wasa da batun kama fitinannen dan ta'adda, Bello Turji.
Hukumar tattara haraji ta kasa FIRS ta yi karin bayani game da yarjejeniyar da Najeriya ta yi da Faransa. FIRS ta ce babu wani bangare da zai cutar da Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta bude shirin YouthCred wanda aka samar domin bai wa matasa masu aikin yi bashin kudi, an kaddamar da shirin ga kowane matashi.
A labarin nan, za a ji cewa DCP Abba Kyari da yan uwansa za su san makomarsu a kan tuhumar da EFCC ta shigar a gaban kotu game da wadansu kadarori.
Dakarun tsaron ruwa da sojojin Amurka sun kwace wata babbar tankar mai mallakar wani kamfanin Najeriya a wani jirgin ruwa. Masanan Najeriya sun yi martani.
Shugaban kungiyar Shi'a a Najeriya, Sheikh Ibrahim Zakzaky, ya yi zarge-zarge kan matsalar rashin tsaro. Ya nuna cewa gwamnati na da masaniya kan matsalar.
A labarin nan, Barista Bulaa Bukarti ya shawarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya rage yawan jami'an tsaron da ke take wa dansa, Seyi baya don ba shi tsaro.
Gwamnatin tarayya ta shaida wa tawagar Amurka da ta kawo ziyara Najeriya cewamatsalar tsaron da ta addabi kasar nan ba ta da alaka da tauye wani addini.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari