Gwamnatin Najeriya
Shugaba Bola Tinubu ya dakatar da shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa bisa zargin taka muhimmiyar rawa yayin sauya fasalin Naira, ya bukaci a bincike shi.
Akwai yiwuwar Shugaba Bola Tinubu ya tsawaita wa'adin kashe tsofaffin kuɗaɗen naira da babban bankin Najeriya ya sanya a baya. Hakan ya biyo bayan shawarar da.
Hukumar Kwastam ta kama wasu mutane dauke da buhunan fatu da kuma naman jaki 414 a iyakar jihar kebbi suna kokarin ketare kasar Najeriya zuwa kasashen ketare.
Hukumar EFCC ta aika sammaci ga wani tsohon ministan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, cikin kasa da kwana 20 da barin mulki, ta yi wa jami’ansa tambayoyi.
Tsohon Gwamnan CBN, Godwin Emefiele da shugaban hukumar EFCC, AbdulRasheed Bawa sune manyan jami’an gwamnati da shugaban kasa Bola Tinubu ya dakatar kwanan nan.
Hukumar kula da abinci da magunguna ta NAFDAC ta kai samame tare da kulle kamfanin hada magungunan gargajiya na Baban Aisha da ke Tafa cikin birnin Kaduna.
Sanatan Ben Murray Bruce ya kwararawa Bola Tinubu yabo, ya caccaki tsofaffin Shugaban Najeriya. Bruce ya na jin dadin yadda Tinubu ya dauko mulkinsa a yanzu.
Gwamnati ta karbe lasisin da aka ba wasu filaye. Wannan umarni ya shafi filin ginin jami’ar tsohon Shugaban Kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida a Suleja.
Wani bincike ya gano jerin sunayen sababbin nade-nade 27 da wasu sabbin ma’aikatu da ake zargin shugaba Bola Tinubu ya yi kuma suke yawo a Facebook, karya ne.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari