Gwamnatin Najeriya
Babu jituwa tsakanin ma’aikatan NUPRC da NMDPRA wajen harkokin mai. Daga shigansa Aso Rock, Bola Ahmed Tinubu ya kama hanyar dinke barakar da ya gada a mulki.
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu ya gargadi ma'akata da su rike aikinsu da kyau, ya fadi yadda ya tuko mota har wurin aiki da kansa saboda lattin direbansa.
Wani sabon rahoto ya bayyana sunayen manyan yan siyasa da ka iya samun shiga jerin ministocin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai aika majalisar dokoki.
Shugaba Bola Tinubu, ya sanya hannu kan tsarin bai wa daliban Najeriya lamunin kudin karatu, wanda zai bai wa 'ya 'yan talakawa damar yin karatu mai zurfi.
An bayyana jihar da ministan kudi karkashin shugaban kasa Bola Tinubu zai fito yayin da wani lauya ya sanar da abun da wani jigon jam’iyyar APC ya fada masa.
Lauyoyi sun nuna sai inda karfinsu ya kare domin ja da gwamnatin Bola Tinubu, ba su gamsu da harajin POC da masu abin hawa za su fara biya a shekarar nan ba.
Kasashen Afrika 10 ne aka tabbatar da suna biyan mafi karancin albashi fiye da Najeriya. Ma'aikata a Najeriya na cikin wani yanayi na rashin biyan bukatunsu.
An kawo tsarin biyan N1000 a shekara a matsayin kudin shaidar mallakar abin hawa. Idan mafi yawan masu motoci, babura da keke napep su ka biya, za a samu kudi.
Bayan ta yi shekaru fiye da bakwai ta na kan kujerar Minista a Najeriya, Zainab Shamsuna Ahmed za ta zama babbar Darekta mai iko a bankin Duniya da ke Amurka.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari