Gwamnatin Najeriya
Ana fitar da wasu sunaye a matsayin wadanda za a ba mukaman Ministoci, akwai sunan Rabiu Kwankwaso, Muhammad Sani Abdullahi, Aisha D. Binani da Kabiru Marafa.
Gwamna Dapo Abiodun ya ce ba komai ya jawo cire tallafin fetur ba sai asarar cikinsa, a dalilin tsarin tallafin, ana rasa Naira tiriliyan hudu kowace shekara.
Ana ba shugaban kasa ciwon kai game da wadanda zai ba mukamai a gwamnatinsa. Tsofaffin Gwamnonin APC sun hurowa Bola Tinubu wuta da aski ya zo gaban goshi.
Bola Tinubu ya janye sunayen wasu da ya yi tunanin ba mukamin Minista. Shi dai Akawun majalisa ya ce takarda ba ta shigo hannunsu daga fadar shugaban kasa ba.
Tsohon shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya ce Najeriya ta kunyata kanta da Afrika baki daya a idon duniya. Obasanja ya bayar da shawarwarin da ya kamata.
Bankin Duniya ta bayyana kasashe da suka fi samun hauhawan farashin kayan abinci a duniya daga watan Maris zuwa Juni 2023, Najeriya ba ta daga cikin kasashen.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta ci tarar duk wani mai POS da ya ki bin umarnin da ta bayar kan sana'ar, tarar naira miliyan daya. Gwamnatin ta hannun.
Jerin gwanon motocin gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki sun makale akan hanyar Sapele bayan tafka ruwa kamar da bakin kwarya a birnin, mutane sun yi martani.
Gwamna Charles Chukwuma Soludo ya yi bayanin abin da Gwamnoni su ka tattauna a Aso Rock, ya bada misalin yadda ya rage barnar kudi da shawarar da aka kawo a NEC
Gwamnatin Najeriya
Samu kari