Gwamnatin Najeriya
FAAC zai yi rabon kusan Naira Tiriliyan 2 idan ya zauna a Yuli. A sanadiyyar watsi da biyan tallafin man fetur da gwamnatin tarayya tayi, baitul-mali ya cika
A Osun yaron Marigayi Isiaka Adeleke ya na cikin wadanda Gwamna ya ba mukami bayan shi kan shi. Akwai surukar Gwamnan da ta shiga Kwamishinonin da aka nada.
Yarbawan Legas su ka tashi da mafi yawan kujerun hadiman Bola Tinubu. ‘Yan South West APC Support Group sun soma korafin rashin daidaito wajen rabon mukamai.
Shugaban Najeriya Bola Tinubu, ya janye batun raba N8000 a wata, dole za a sake duba tsarin da ya yi niyyar kawowa domin rage radadin janye tallafin fetur.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Cif Bode George, ya bayyana cewa tsarin mulkin da Najeriya take kai a yanzu ne silar fadawarta halin da take.
Gwamnoni 3 a Najeriya sun bayyana karin albashi ga ma'aikata yayin da aka cire tallafin man fetur a kasar nan. Gwamnonin sun bayyana yadda suka bi a ka yi haka.
Bola Ahmed Tinubu ya na so Najeriya ta ci moriyar arzikin gas da Ubangiji ya malalawa kasar. Najeriya za ta yi amfani da gas domin samar da wuta da ayyukan yi.
A jiya Daniel Bwala ya firgita magoya bayan Peter Obi a Twitter, ya ce ana shirin raba kan LP ta hanyar ba wani ‘dan kwamitin LP-PCC mukamin Ministan tarayya
A jiya Bola Tinubu ya yi zama da kungiyar Gwamnonin Najeriya. A wajen taron ne Shugaban kasa ya fadawa Gwamnoni su ba shi sunayen wadanda suka dace da mukamai
Gwamnatin Najeriya
Samu kari