Gwamnatin Najeriya
Rahoton da Bankin Duniya ya fitar ya yi bayani mai tsoratarwa a kan tattalin arzikin Najeriya. Darajar Naira da Kwanza sun fi kowane sukurkucewa a Afrika.
Jihohi sun karbi bashin Naira Biliyan 46 saboda a iya biyan ma’aikata albashi. Gwamnonin kasar nan sun ci bashin N5.8tr a gida da $4.35bn daga kasashen waje.
Farashin iskar gas na kara tashi yayin da ake cikin wani hali a Najeriya, yanzu gas mai nauyin kilo 12 ya kai 12,500 wanda a baya ake siyarwa kasa da dubu 10.
Kungiyar kwadago (NLC) ta dakatar da shirinta na fara yajin aikin a fadin Najeriya a ranar Talata domin matsawa gwamnati kan ta magance wahalhalun mutane ke ciki.
Minista ya yi karin haski kan shari’ar Bola Ahmed Tinubu da tsohon Gwamnan bankin CBN. Ba ayi yarjejeniya da Emefiele zai dawo da kudin da aka sata a CBN ba.
Shugabannin kungiyar kwadago na cikin ganawa mai muhimmanci da tawagar gwamnatin tarayya a fadar shugaban kasa gabannin shirin shiga yajin aikin gama gari.
Kungiyar kwadago ta yi kira al'ummar Najeriya da su shiga cikin tattakin neman yanci, inda ta dage cewa za ta shiga yajin aikin sai baba ta gani daga ranar Talata.
Gwamnatin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ta sake gayyatar ƙungiyoyin ƙwadago na ƙasa domin tattaunawa da kan yajin aikin da suke shirin farawa.
Legit.ng Hausa ta tattaro muku lokuta goma sha daya (11) da gwamnatotci daban daban suka sauya fasali ko sunan kudin da akayi amfani da su a tarayya Najeriya.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari