Gwamnatin Najeriya
Masanin ma'adanan man fetur ya shawarci gwamnatin Najeriya ta fara sayar da danyen man da take hakowa a Afrika don gujewa yin bandaro a kasuwar Turai
Tashar rarraba hasken wutar lantarki ta kasar nan ta sake lalacewa. Wannan shi ne karo na 6 da wutar ta lalace tun bayan kamawar shekarar 2024. Ana sa ran gyarawa
Yayin da 'yan Najeriya ke fama, ministan yada labarai, Mohammed Idris ya ce Shugaba Bola Tinubu na buƙatar hadin kai daga 'yan kasar domin inganta Najeriya.
Hukumar FIRS ta ce ta samu kudin shigar da ba a taba gani a Najeriya ta babin kudin shiga. An tatso kudin shigar Naira Tiriliyan 12.3 ta haraji a 2023.
Rahoto ya bayyana yadda wasu tsageru da ake zargi 'yan awaren Yarbawa ne suka kai farmaki ofisoshin gwamnati a jihar Oyo. An kame wasu daga cikinsu.
Yayin da shugaban Binance, Nadeem Anjarwalla ya tsere daga Najeriya, gwamnatin Tarayya ta zakulo inda ya ke a kasar Kenya inda ta ce za ta dawo da shi Najeriya.
Gwamnatin Kano ta shaidawa mai martaba Sarki Aminu Ado Bayero cewa za su kawo ƙarshen fadan daba da bangar siyasa. Sarki ya shawarci iyayen kan sanya ido
Karamin ministan mai, Obongemem Ekpo, ya bayyana wa 'yan Najeriya irin matakan da suka dauka domin sauke farashin gas domin kawo saukin rayuwa wa al'umma.
Gwamnatin tarayya ta sanar da fara karbar harajin N3000 kan hanyar Legas-Calabar domin mayar da kudin da za'a kashe kan aikin. Ministan ayyuka ne ya bada sanarwar
Gwamnatin Najeriya
Samu kari