Nade-naden gwamnati
Kotu da dakatar da Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun kan shirinsa na korar shugabar alkalan jihar, Mai Shari'a, Oyebola Ojo daga mukaminta a jihar.
Bayan karɓan sako daga shugaban ƙasa, Bola Tinubu, majalisar dattawan Najeriya ta tabbatar da naɗin Aminu Maida a matsayin sabon shugaban hukumar NCC.
Gwamnan jihar Sakkwato, Ahmed Aliyu, ya umarci dukkan sakatarorin ƙananan hukumomin jihar su aje aikin Gwamnati tunda muƙaman da suka rike da su na siyasa ne.
Mutane su na ta tofa albarkacin bakinsu ganin yadda ake ta ruwan mukamai ba. Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya cigaba da nade-naden mukamai a gwamnatinsa.
Mutum biyu daga gida daya sun samu mukami a gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.Rinsola Abiola ta samu aikin babban mai bada shawara a kan shugabanci a gwamnati.
Ministan Sufurin jirgaren sama a Najeriya, Festus Keyamo ya gargadi Kungiyar Kwadago a Najeriya, NLC da ta guji kawo cikas a harkokin sufurin kasar.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada matashi mai jini a jiki, Muhammad Isa Abba a matsayin hadiminsa bangaren mutane ma su bukata ta musamman a kasar.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya gargadi Shugaba Tinubu kan ci gaba da zama da ma su rike da mukamai da ba sa mutunta gayyatar Majalisar.
Tsohon SGF, Babachir Lawal, a ranar Laraba, 8 ga watan Nuwamba ya bayyana cewa Wale Edun da David Umahi ne kawai suka cancanta a ministocin Tinubu.
Nade-naden gwamnati
Samu kari