Aikin Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta dage ɗaukar ma'aikata a Immigration, Civil Defence, da sauransu zuwa 14 ga Yuli, 2025. A cewar sanarwar, an samar da sabon shafin neman aikin.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Abdul Ahmed Ningi na Borno ta Tsakiya ya ce babu dalilin da zai sa kudin masu aikin kwangila na gwamnati za su ki fito wa.
Gwamnatin Najeriya ta sanar da shirin daukar ma'aikata 30,000 domin inganta tsaron cikin gida. Za a bude shafin daukar ma'aikata a NSCDC, NIS, FFS da NCoS.
A labarin nan, za aji cewa tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi fargabar cewa dimokuraɗiyyar Najeriya ya fada tsaka mai wuya, akwai bukatar canji.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an tsaro sun yi kaffa kaffa da masu gudanar da zanga-zanga, yayin da ake bikin ranar dimokuraɗiyya a babban birnin tarayya Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki ta APC ta ce tana da sassauci kan 'ya'yanta kamar su Sanata Ali Ndume masu sukar mulkin Bola Ahmed Tinubu.
Shugaba Bola Tinubu ya dawo Abuja bayan shafe kwanaki 13 a Legas, inda ya kaddamar da ayyuka da dama, ciki har da hanyoyi da kuma cibiyar ICC a Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa mai ba wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu shawara na musamman kan harkokin jama'a, Aliyu audu ya yi murabus daga mukaminsa.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Legas da 'yan Kwamitin GAC sun ziyarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu domin neman gafara a kan zargin laifi da Gwamnan ya yi.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari