Labaran Kwallo
Manyan ‘Yan takaran kujerar shugaban kasa a 2023 sun taya Argentina murnar samun nasara a gasar kofin Duniya a lokacin da Magoya bayan Lionel Messi su ke murna.
A ranar Lahadi aka kaddamar da fara wasannin gasar cin Kofin duniya a ƙasar Qatar, akwai wasu matakai da ƙasar ta ɗauka na nuna kyaun Addinin Musulunci a gasar.
Gasar kofin kwallon kafa ta duniya tazo karshe yau inda za a buga tsakanin Faransa da Argentina. $440 miliyan aka ware don kyaut ga kasashen da suka halarta.
An samu tashin hankali a kasar Faransa yayin da kasar ta lallasa Moroko a wasan da aka kammala jiya na kusa da karshe a wasan cin kofin duniya na kasar Qatar.
Wasu matasa 'yan Najeriya sun kwashi garabasa yayin da suka shigar da kudadensu a caca. An bayyana yadda wani ya yi hasashen wasanni da aka gudanar a Qatar.
Kasar Morocco ta samu nasara kan Portugal da ci ɗaya mai ban haushi, ta zama ƙasa ta farko daga nahiyar Afirka kuma Larabawa na farko da suka kai Semi Final.
Wani rahoto da muke samu ya bayyana cewa, Davido zai jagoranci bikin rufe wasannin World Cup da ake gudanarwa a yanzu. A baya da shi zai bude taron a Qatar
Chukwuemeka Igboanugo, dan wasan dambe mai wakiltar jihar Imo ya yanke jiki ya fadi, ya mutu a yayin da ya ke tsakar dambe da Gaby Amagor daga jihar Anambra.
Alamu na nuna Cristiano Ronaldo zai koma taka leda a kasar Saudi Tsohon ‘dan wasan na kungiyar Madrid, Manchester a Juventus, kuma ‘Dan wasan zai bar Turai.
Labaran Kwallo
Samu kari