Labaran Kwallo
Manyan kungiyoyin hamayya a Spain, Real Madrid da Barcelona sun sha zawarcin 'yan wasa a kaka daya wanda a karshe dan wasan ke da zabin kungiyar da zai je.
Wani marashi ya sha yabo sosai a soshiyal midiya bayan ya sace zuciyar wata kyakkyawar budurwa cikin ƙasa da mintuna biyar a WhatsApp. Hirarsu ta yaɗu sosai.
Tsohon sanata daga jihar Kaduna, Shehu Sani ya gargadi mutane da mahukunta a kasar da su guji kawo sabuwar gasar jima'i da kasar Sweden ta kawo cikin Najeriya.
Bidiyon wani matashi da ke nuna kwarewarsa a harkar kwallon kafa ya yadu a TikTok. Mutumin mai hannu daya ya burge mutanen da suka taru don kallon wasansa.
A kasar Sweden, an bayyana halasta gasar jima'i wacce za a gudanar a cikin watan Yunin wannan shekarar, za a yi wata daya da mako biyu ana gasar ta aikin assha.
Lionel Messi zai iya bin Cristiano Ronaldo zuwa Saudi Arabiya, an yi masa tayin £522m. A yau Ronaldo yana samun dukiyar da ta haura Naira Biliyan 2 a duk wata.
Rahotanni da Ibadan babban birnin Oyo a kudu maso yammacin Najeriya sun tabbatar da cewa tsohon shugaban ƙungiyar kwallon kafa ta 3SC, Baba Lankondoro, ya rasu.
Akwai yiwuwar Messi ya bar PSG nan ba da jimaawa ba, don haka kungiyoyin kwallon kafa da yawa ke neman yadda za su dauke shi zuwa cikinsu nan ba da jimawa ba.
Kungiyar kwallon kafa ta Barceloma na neman sake dawo da Lionel Messi zuwa cikinta saboda wasu dalilai masu karfi da suka biyo bayan kusan cikar wa'adinsa.
Labaran Kwallo
Samu kari