Aiki a Najeriya
Rundunar sojin saman Najeriya ta bude shafin daukar ma'aikata. Za a dauki 'yan Najeriya ne da suka kammala karatu a fannoni daban daban domin aiki da rundunar.
A labarin nan, za a ji yadda jama'a ke sama da 4000 ke fafutukar ganin an dauke su aiki a kwalejin fasaha ta Jalingo da ke da guraben aiki ga mutane 98 kacal.
Gwamnatin jihar Kano ta kawo shirin koya wa matasa miliyan 1.5 sana'o'in fasahar zamani domin yaki da zaman kashe wando da habaka tattalin arzikin jihar.
Wani kamfanin Amurka ya yi hadin gwiwa da jihar Imo wajen kirkiro da shirin tallafawa matasa sama da 3,000 da samu horo kan kasuwancin zamani da jari.
Gwamnatin tarayya ta amince da kashe N142.02bn don gina tashoshin bas na zamani a jihohi 6 domin inganta sufurin kasa, tsaro da bunkasa tattalin arziki.
Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed ya jagoranci kaddamar da sabon shirin bai wa mataaa horo kan fasahohin zamani kamar AI, tsaron intanet da sauransu.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya gwangwaje ƴan wasan ƙwallon kwando na ƙasa, D'Tigress da kyaututtukan kuɗi, gidaje da lambar girmamawa ta OON.
Kamfanin Dangote ya bude shafin daukar ma'aikata a Najeriya. Sama da guraben aiki sama da 30 mutane za su nema. Za a yi aiki a kamfanin siminti da sauransu.
Gwamna Ahmadu Fintiri zai dauki matasa 12,000 aiki kafin karshen shekarar 2025 tare da kafa makarantar fasaha da inganta rayuwar mata da matasa a Adamawa.
Aiki a Najeriya
Samu kari