Aiki a Najeriya
An ga bidiyon yadda wani matashi ya siye abincin wata mata tare da rabawa mabukata a bakin titi. Jama'a sun shiga murna a lokacin da yake raba abincin.
An bayyana yadda farashin amn jirgin sama ya karu a Najeriya bayan da aka bayyana kadan daga abin da ya jawo karuwar cikin kankanin lokaci a kasar nan.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi na’am da kafa kwamiti na musamman da zai duba lamarin yin karin albashi, mun kawo cikakken jerin ‘yan kwamiti.
Ma’aikata 1, 500 sun koma Legas yayin da ofisoshin CBN suka bar Abuja. Da alama aikin gama ya gama a babban bankin Najeriya na CBN, wasu za su bar Abuja.
An gano yadda sauraniyar kyau a Najeriya ta fara safarar miyagun kwayoyi da kuma yadda NDLEA suka dura gidanta don binciken abin da take aikatawa.
Cif Adebayo Adelabu, Ministan Makamashi ya fada wa yan Najeriya cewa rashin isashen iskar gas ne ya janyo karancin wutar lantarki da ake fama da shi a kasar.
Bola Tinubu ya fitar da kudi domin aikin hanyar Abuja-Kaduna-Zariya-Kano. Gwamnatin tarayya ta dauko ayyuka titunan ne lokacin Muhammadu Buhari yana ofis.
A sahun masu kudin Afrika, Aliko Dangote bai da sa’a har yanzu a kasashen nan, Mike Adenuga da Abdussamad Rabiu sun mallaki biliyoyin daloli zuwa farkon shekarar nan
An bayyana yadda jirgin Rano Air zai fara jigilar fasinja daga jihohin Kaduna, Katsina saboda rage wahala ga jama'a. An bayyana yadda kamfanin ya tsara komai.
Aiki a Najeriya
Samu kari