Zaben Shugaban kasan Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Katsina kuma jigo a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Ibrahim Shehu Shema, yayi kira ga ɗan takarar shugaban ƙasa na PDP, Atiku.
Wata kungiyar hadin kan yan arewa, ANA, ta ja kunnen tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo kan cewa a soke zaben shugaban kasa na 25 ga Fabrairun 2023.
Zababben mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima ya ce ya bayyana zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu a matsayin mafi inganci a kasar
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Yusuf Datti Baba-Ahmed, ya ce shi da Peter Obi ne suka lashe zaben shugaban kasar Najeriya.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta hana duk wasu bukukuwan murna ko gangami kan sakamakon zaben shugaban kasa da na majalisar tarayya da aka kammala a jihar.
The Centre for Democracy and Development (CDD) ta ce kabilanci ya yi amfani a zaben Shugabancin Najeriya. Ibo sun yi wats da LP yayin da Barebari su ka bar APC.
Zababben shugaban kasan Najeriya, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, matarsa ta daina zaman majalisa tun da yanzu ya samu ragamar Najeriya baki daya.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabiu Musa Kwankwaso, yayi rashin nasara a zaɓen shugaban ƙasa, saboda abu biyar..
Atiku Abubakar yayi rashin nasara a zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2023. Bols Tinubu na APC shine ya lashe zaɓen. Dalilan da ya sanya Atiku ya faɗi guda huɗu.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari