Zaben Shugaban kasan Najeriya
Ekene Enefe, jigon APC ya ce hukumar INEC ba ta tura sakamakon zabe ta intanet ba don an gano akwai masu kutse na intanet da aka dako su daga Rasha da Israila.
Wata kungiya 'Concerned Edo Citizen Forum' ta yi kira ga jami'an tsaro har da DSS su kama shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu
Jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) ta ce ba za ta tafi kotu ba don kallubalantar sakamakon zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairun shekarar 2023
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa a zaben 2023 karkashin jam'iyyar PDP, ya ce zai bar wa Allah sakayya idan bai yi nasara ba a kotu kan sakamakon zaben.
A zaben 2023, kowane ‘Dan takara ya ce shi ne wanda ya yi galaba, ba Bola Tinubu na Jam’iyya mai-ci ba. Tsohon Shugaban APC, Adams Oshiomhole ya yi magana.
Jam'iyyar Labour Party (LP) a jihar Adamawa, ta caccaki ɗan takarar kujerar gwamnan ta bisa goyon bayan ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu.
Wasu jihohi sun kai karar gwamnatin tarayya har gaban kotun koli a game da yadda aka gudanar da zaben shugaban kasa, sn yi dace duka wadannan jihohi na PDP ne.
Bola Tinubu ya maidawa Atiku Abubakar martanin shigar da kara/ Jawabin Festus Keyamo ya yi ikirarin watsi da tsarin karba-karba ya jawo Atiku ya rasa takara.
Uwargidan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, tayi kira ga ƴan Najeriya da su yarda da nasarar da Bola Tinubu ya samu a zaɓen shugaban ƙasan Najeriya.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari