Zaben Shugaban kasan Najeriya
Kungiyar SERAP da CJID za su yi shari’a da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari bayan hirar da aka yi da Yusuf Datti Baba Ahmed ta jawowa Channels tarar N5m.
Za a ji Farfesa Itse Sagay ya ce a kaf tarihin Najeriya, ba a taba yin wani zaben da ya fi wna 2023, ya ce abin da ya taimaki Bola Tinubu shi ne yana da tsari.
Bola Tinubu zai yi shari’a da Jam’iyyu, ana tuhumar APC da magudi a Jihohi. A halin yanzu Jam’iyyun da suka yi karar APC kan zargin magudin zabe a 2023 sun karu
Jam'iyyar APC ta zargi wani sanatan jihar Taraba da cin dunduiniyarta a zaben da ya kammala a watannin da suka gabata. An bayyana dalilin dakatar da sanatan.
Akwai wasu manyan kallubale da ke fuskantar zababben shugaban Najeriya, Bola Tinubu idan har yana son yin nasara a mulkinsa. Akwai lantarki da hauhawar farashi.
Wasu daga cikin kansiloli masu ci na APC sun yi barazanar maka abokin takarar Peter Obi, Datti Baba-Ahmed a kotu saboda ya nemi a ki rantsar da Bola Tinubu.
Wani ‘Dan LP ya ce Peter Obi yana ganin barazana, kamar yadda yake fada, tun da ya tsaya takarar shugabanci a Jam’iyyar LP, ake bin sa da kulle-kullen yakarsa.
Sanata Smarta Adeyemiz ya shawarci yan takarar da suka sha kashi a babban zaben 2023da aka kammala, ya ce ba'a taba sahihin zabe kamarsa ba a tarihin Najeriya.
Jam’iyyar NNPP mai alamar kayan marmari ta nada sabon shugaba na kasa. Alhaji Abba Kawu-Ali aka zaba ya canji Farfesa Rufai Ahmed Alkali da ya ajiye aikinsa.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari