Zaben Shugaban kasan Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta bakin Ministan Labarai, Lai Mohammed ta zargi Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP da mataimakinsa da cin amanar kasa.
An sake samun Jam’iyyar da ta kalubalanci nasarar Bola Tinubu a kotun zabe. All Peoples Movement ta na ganin Atiku Abubakar ya kamata ya gaji Muhammadu Buhari.
A zaben da aka yi a bana, duk da jam’iyyarsa ta PDP ba tayi nasara a Abia ba, Okezie Ikpeazu ya bada shawarar a hakura da zuwa kotu domin ayi shari’a da LP.
Kasashen Cuba, Nicaragua da Kungiyar kasashe masu tasowa wato D8 sun taya zababben shugaban kasar Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, murnar lashe zaben 2023.
Bishop David Oyedepo, mammallakin cocin Living Faith ya magantu kan hirar wayarsa da Peter Obi dan takarar jam'iyyar Labour yana mai cewa ba ya yi wa kowa kamfe
Primate Elijah Ayodele, shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, ya bayyana cewa ba za a kafa gwamnatin wucin gadi ba gabannin ranar 29 ga watan Mayu.
Shugaban jam'iyyar NNPP na kasa ya bayyana yin murabus daga kujerarsa saboda wasu dalilai da suka gindaya. Ya yi hakan ne bayan da NNPP ta fadi zaben bana.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta bayyana yin hayar wasu manyan lauyoyi a kasar nan domin yin aiki wajen tabbatar da sahihancin sakamakon zaben shugaban kasa.
Dan takarar shugaban kasa na NNPP ya bayyana dalilin da yasa bai ci zabe ba da kuma dalilin da yasa jam'iyyarsa bata tabuka komai ba a zaben da ya gabatan.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari