Zaben Shugaban kasan Najeriya
Babban fasto kuma shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Ayodele, ya ce manyan fastocin Najeriya sun goyi bayan Peter Obi ne saboda son canji
Ganin yadda ya yi mulki a Legas, Adaku Ogbu-Aguocha ta ce sabon shugaban kasa zai cigaba da nasarori a gwamnatinsa, ta na fatan Tinubu zai hada-kan al’umma.
Za a ji labari Festus Keyamo SAN bai yi nasara a karar da ya shigar a kotun tarayya a kan Alhaji Atiku Abubakar ba. Tsohon Ministan zai lalo kudi ya biya Atiku.
A kan hanyarsa ta zama shugaban kasar Najeriya, Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya fuskanci tarin kalubale da matsaloli da suka zama barazana ga burin da ya dade yan.
Mukarrabin Femi Gbajabiamila ya fitar da mutane daga duhu a kan rade-radin ba Mai gidansa mukami, za a ji batun Bola Tinubu ya nada Gbaja a matsayin hadimi.
Atiku Abubakar sun tanadi lodin hujjoji daga BVAS da za su gabatar a kotun karar zabe. Lauyoyin LP sun fadawa kotu an kama Bola Tinubu a harkar kwayoyi a Amurka
Mazauna garin Daura da ke jihar Katsina sun roki ‘yan Najeriya su yafe wa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari bisa laifukan da ya aikata musu yayin mulkinsa.
Bola Tinubu ya zama shugaban kasa a shekaru 71, mai dakinsa ta ce tana shirin cika shekara 63, Remi Tinubu ta tabo batun mulkin Najeriya a karkashin mai gidanta
Mun tattaro abubuwan Bola Tinubu ya fada a wajen rantsar da shi. Shugaban ya kawo maganar tallafin fetur, ayyukan yi, tsaro, ya dage sosai a kan sha’anin matasa
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari